Bidiyo

Bidiyo

“Yadda Nake Yin Saka Duk Da Larurar Rashin Gani”

An fi ganin masu nakasa suna yin bara. Sai dai Ibrahim Ahmed, wanda makaho ne, ya koyi sana’ar yin saka da duwatsu don ya sami abin tafiyar da h

LABARAN AMINIYA: Shekarau Ya Koma PDP

Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Sanatan Kano ta Tsakiya, Ibrahim Shekarau, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP zuwa PDP a hukumance.

Me Ya Fi Burge Ku Da Harshen Hausa?

Yau ce Ranar Hausa ta Duniya. Shin me ya fi burge ku da harshen Hausa?

Lalle: Ado Ga Mata, Riba Ga Manoma

Lalle na daga cikin abubuwan kwalliya da mata ke yayi a wannan zamanin bayan kwalliyar fuska da gyaran jiki iri-iri da suka zamo jiki kuma na yayi. Ka

Hajarul Aswad: Muhimman abubuwan game da dutse mai daraja

Wace falala kuka sani ta dutsen Hajarul Aswad, wanda ke jikin dakin Ka’aba? Aminiya ta samo muku muhimman bayanai game da wannan dutse mai daraja wand