Bidiyo

Bidiyo

“Yadda Dukan Malami Ya Jawo Min Nakasa”

Hauwa Salihu daliba ce da malaminta ya daka har hakan ya jawo mata nakasa. A wannan hirar da Aminiya, dalibar da ke karatu a makaratar Rochas Foundati

LABARAN AMINIYA: Zargin Batanci: Abduljabbar Ya Nemi A Sauya Masa Kotu

Malamin nan da ake zargi da laifin yin batanci ga Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam, Abduljabbar Nasiru Kabara ya nemi Shugaban Alkalai na Ji

BIDIYO: Yadda Hana Tukin Adaidata Sahu Da Daddare Zai Shafi Rayuwarmu — Kanawa

A ranar Litinin ce Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da takaita zirga-zirgar babura masu kafa uku da aka fi dani da Adaidaita Sahu a jihar daga karfe 10:0

LABARAN AMINIYA: An Kashe Jagoran CAN Da Wasu Mutum 5 A Kaduna

Masu garkuwa da jagoran Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a Kudancin Kaduna, Very Rabaran Jihan Mark Chietnum, sun hallaka shi.   Sanarwar da Cocin

Mu Haura Tsaunin Maloney

Wannan babban tsauni mai dadadden tarihi yana garin Keffi, Jihar Nasarawa.