Bidiyo

Bidiyo

Yaya Kuke Shirye-shiryen Sallah?

Yayin da bukukuwan Karamar Sallah ta gabato, ‘yan Najeriya sun bayyana yadda suke shirye-shirye, musamman a yanayin da ake ciki na tsadar rayuwa

Daren Lailatun Kadar da ayyukan 10 na karshen Ramadan

Daren Lailatul Kadar na da falala ta musamman a watan Ramadan, wanda hakan ya sa ake gogoriyon dacewa da wannan dare mai daraja. A dararen mara na kwa

Idan tela ya jika maka aiki yaya za ka yi?

Dinke-dinken sabbin kaya abu ne da ke yawa a lokacin da Sallah ta karato. Sai da kuma ana yawan samun rashin cika alkawari daga bangaren teloli. A kan

Tarihin Tashe Da Amfaninsa Ga Al’umma

Idan maganar nishadi a cikin watan azumi a kasar Hausa ake yi, to da zarar an ce tashe to kurunkus! Sai dai kuma, duk da irin armashi da barkwancin da

Me kuka sani game da Easter?

Yayin da Kiristoci a Najeriya da ma duniya gaba daya ke bukukuwan Easter, Aminiya ta zaga don tambayar Kiristoci ko me suka sani game da Easter. Ga ab