Bidiyo

Bidiyo

Duk abin da muke yi ’yan sa-kai ne suka koya mana – Turji

Bello Turji, kasurgumin dan bindigar nan da ya addabi wasu jihohin Arewa maso Yamma ya ce duk abubuwan da suke yi na kashe-kashen mutane, ’yan sa-kai

Zan nuna wa gwamnati kwatar da ake yanka mutane –Turji

Kasurgumin dan ta’adda, Bello Turji, ya ce a shirye yake ya nuna wa gwamnati wasu mayanka da ake yanka ’yan uwansa a yankin da yake. A hirarsa da Amin

Saura kiris a kashe ni a kan “Salaha” – Musa Abdullahi

Tsoho mai ran karfe – sau biyu daya daga cikin mutanen da suka dade a harkar fim yana tsallake rijiyar da baya saboda rawar da ya taka a wani shiri –

Mata, ku rage cewa “ba ni, ba ni” – Fatima Fouad Hashim

Yayin da ake bikin Ranar Mata ta Duniya, daya daga cikin matan Arewa da Aminiya take karramawa a watan Maris ta ba su shawarar yadda za su zauna lafiy

’Yan mata, kada ku shiga harkar fim’

Saratu Zazzau, wacce aka sani da Dokta Grema a Shirin Kwana Casa’in, ta bai wa ’yan matan da ke sha’awar shiga fim da su sauya tunani. A wannan hira d