Bidiyo

Bidiyo

Harshen Hausa hantsi ne –Farfesa Dangambo

Ranar 26 ga watan Agusta ce Ranar Hausa ta Duniya. A da a kafofin sada zumunta akan yi bikin wannan Rana, amma a baya-bayan abin ya faɗaɗa har tarurru

Kisan matafiya: Ba mu ce mun yafe ba —Shugabannin Fulani

Shugabannin Fulani sun ce ba a ruwaito kalamansu daidai ba a rahotannin da aka bayar cewa sun yafe

Rabuwa da Zara zai girgiza ni —Sarkin Bichi

A wannan bidiyon, Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero, ya ce dole ce ta sa zai rabu da ’yarsa Zara, duk da cewa dan Shugaban Kasa za ta aura. Sarki

‘Yadda na koya wa kaina Zayyanar Rubutun Larabci’

Maryam Aminu Maikudi Tela dalibar Harhada Magunguna (wato Pharmacy) ce a Jami’ar Jihar Kaduna. Lokacin da aka yi zaman kulle na COVID-19 bara ta ga ce

Gwamnoni sun fi Gwamnatin Tarayya barna – Baba-Ahmed

Kakakin Kungiyar Dattawan Arewa (NEF), Dokta Hakeem Baba-Ahmed ya ce lalacewar Gwamnatin Buhari ta kai ga har gwamnoni sun fi Gwammatin Tarayya barna.