Bidiyo

Bidiyo

Abin da ya sa nake sana’ar tukin Keke Napep —Amina “Sai Mama”

Mai ’ya’ya bakwai, Sai Mama ta ce tana matukar alfahari da sana’ar duk da cewa maza ne suka fi shahara a cikinta.

Yadda na sauya akalar marigayi Ibro –Falalau Dorayi

Falalu Dorayi na cikin mutanen da suka shahara a Kannywood saboda rawar da suke takawa a matsayin ’yan wasa, ko masu ba da umarni, ko masu shirya fim.

Sabuwar Dokar Tsarin Neman Aure a Kano

Mahukunta a unguwar Tudun Yola da ke birnin Kano sun kafa dokokin yin zance tsakanin samari da ’yan mata da kuma zawarawa. Dokar ta kayyade rana, wuri

‘Ni na koya wa Ali Nuhu da Adam Zango rawa’

An fi sanin shi da Nazir a cikin Shirin “Dadin Kowa” na tashar Arewa24. Amma sunanshi na asali Ahmed Bello. Kafin ya zama jarumi a harkar fina-finan H

Dalilin da nake sa ‘Suit’ ina sayar da goro

Zubairu Suleiman matashi ne mai shekara 24, dan asalin Karamar Hukumar Kauru, a Jihar Kaduna. Ya zo Abuja ne domin ya yi san’a. Sai dai yana yin