Buhari Da Muslim

Buhari Da Muslim

Tare da Sheikh Yunus Is’hak Almashgool, Bauchi 21

255. An karbo daga dan Abu Maryam ya ce: ‘Laisu ya ba mu labari daga Ukail daga dan Shihab ya ce, Urwatu ya ambata cewa: “Lallai Marwan da Miswar dan

Babi na Goma: Hukuncin cinikin ’yancin bawa da kyautarsa.

251. An karbo daga Abul Walid ya ce: “Shu’abah ya ba mu labari ya ce, Abdullahi dan Dinar ya ba ni labari ya ce: “Na ji dan Umar (Allah Ya yarda da su

Babi na Bakwai: Wanda ya ce, wa bawansa na bar shi ga Allah da niyyar ‘yantawa, kuma da shaidu bisa ‘yancin to ‘yantu:

Tare da Sheikh Yunus Is’hak Almashgool, Bauchi Babi na Bakwai: Wanda ya ce, wa bawansa na bar shi ga Allah da niyyar ‘yantawa, kuma da shaidu bisa&nbs

Tare da Sheikh

240. An karbo daga Abu Nu’aman ya ce: “Hammad ya ba mu labari daga Ayyub daga Nafi’u daga dan Umar (Allah Ya yarda da su), daga Annabi (SAW) ya ce: “W

’Yancin bawa da fifikonsa:

Babi na Farko: ’Yanci da fifikonsa a Musulunci. Bisa fadar Allah Madaukaki cewa: “Ita ce fansar wuyan bawa. Ko ciyarwa, a cikin yini ma’abucin yunwa.