Buhari Da Muslim

Buhari Da Muslim

BABI NA GOMA SHA TARA:-

Abinda aka hana game da tozarta dukiya. Bisa fadar Allah Madaukaki cewa: “Allah ba Ya son barna (2:205). Kuma ba shi gyara ayyukan masu fasadi (barna)

Babi na Goma Sha Biyu: Rashin biyan bashi zalunci ne:

124. An karbo daga Musaddad ya ce: “Abdul-A’alah ya ba mu labari daga Ma’amar daga Hammam danMunabbihi danuwan Wahab danMunabbihi cewa: Lallai shi ya

Babi na Tara: Idan aka auna ko ba a auna ba a cikin biyan bashin dabino da dabino ko waninsa:

120. An karbo daga Ibrahim dan Munzir ya ce: “Anas ya ba mu labari daga Hisham daga Wahab dan Kaisan daga Jabir dan Abdullahi (Allah Ya yarda da su),

Fassarar Sheikh Is’hak Yunus Almashgool, Bauchi

94. An karbo daga Muhammad dan Bashar ya ce; “Ghundar ya ba mu labari ya ce, Shu’aba ya ba mu labari daga Muhammad dan Ziyad ya ce, “Na ji Abu Huraira

Fassarar Sheikh Is’hak Yunus Almashgool, Bauchi, Babi na Biyar:

Husuma a cikin rijiya da kara game da ita:86. An karbo daga Abdan ya ce: “Daga Abu Hamza daga A’amashi daga Shakik daga Abdullahi (Allah Ya yarda da s