Buhari Da Muslim

Buhari Da Muslim

Babi na Goma Sha Shida: Kamar Abin da ya gabata: (1)

74. An karbo daga Ubaidullahi dan Musa ya ce: “Auza’iyyu ya ba mu labari daga Adda’u daga Jabir (Allah Ya yarda da shi) ya ce: “Sun kasance suna noma

Babi na Goma Sha Shida: Kamar Abin da ya gabata:

70. An karbo daga kutaiba ya ce: “Isma’il dan Ja’afar ya ba mu labari daga Musa dan Ukubatu daga Salim dan Abdullahi dan Umar daga Babansa (Allah Ya y

Fassarar Sheikh Is’hak Yunus Almashgool, Bauchi (23)

Babi na Takwas: Hayar gona na noma bisa rabon rabin abin da aka samu da makamancinsa. kaisu dan Muslim ya ce daga Abu Ja’afar ya ce, “Babu wani gida d

Babi na Tara:

Wakilta Shugaba ga daurin auren mace:45. An karbo daga Abdullahi dan Yusuf ya ce: “Malik ya ba mu labari daga Abu Hazim daga Sahlu dan Sa’ad ya ce: “W

Babi na Bakwai: Idan mutum ya yi kyautar wani abu ga wakili ko mai fansar jama’a ya halatta. Bisa fadin Annabi (SAW) ga kabilar Hawazini lokacin da suka roke shi ganimomi. Sai Annabi (SAW) ya ce: “Na ba ku rabona.”:

Babi na Bakwai: Idan mutum ya yi kyautar wani abu ga wakili ko mai fansar jama’a ya halatta. Bisa fadin Annabi (SAW) ga kabilar Hawazini lokacin da su