Buhari Da Muslim

Buhari Da Muslim

Babi na Goma Sha Uku (2)

Babi na Goma Sha Uku: Ladar wanda ya sanya kansa bisa yin jingar dako, sa’an nan ya yi sadaka da abin da ya samu da bayanin sakamakon ’yan dako:13. An

Babi na Goma Sha Biyu:

Hukuncin wanda ya yi jinga da dan kwadago sai shi dan kwadagon ya bar kudin jingar bai amsa ba, sai wanda ya ba shi jinga ya yi aiki (kasuwanci) cikin

Babi na Tara: Jinga zuwa Sallar La’asar:

9. An karbo daga Isma’il dan Abu Uwais ya ce: “Malik ya ba ni labari daga Abdullahi dan Dinar bawan Abdullahi dan Umar daga Abdullahi dan Umar dan Kha

Babi na Takwas: Jinga zuwa rabin yini (yin ladar aikin kodago zuwa rabin yini):

8. An karbo daga Sulaiman dan Harb ya ce: “Hammadu ya ba mu labari, daga Ayyub daga Nafi’u daga dan Umar (RA), daga Annabi (SAW) ya ce: “Misalinku da

Babi na Hudu:

Idan mutum ya yi jinga da wani mutum bisa aikin kwana uku, ko bayan wata daya, ko bayan shekara daya ya halatta. Kuma su biyu suna a bisa wannan shara