Buhari Da Muslim

Buhari Da Muslim

Fassarar Sheikh Is’hak Yunus Almashgool, Bauchi 12

Babi na Goma Sha Biyu: Bisa fadar Allah Madaukaki cewa: “Ku ciyar daga abubuwa tsarkaka daga abin da kuke tsiwirwitawa (samu)..” (k:2:267). 518. An ka

Fassarar Sheikh Is’hak Yunus Almashgool, Bauchi 11

Babi na Goma: Fita zuwa fatauci (kasuwanci) bisa fadar Allah Madaukaki cewa: “Ku watsu a cikin kasa ku nema daga kyautar Allah (kasuwanci)” (k:62:10).

Masallacin Annabi da ke Madinah

Babi na Shida: Wanda bai daukar wasi-wasi da makamancinsa a cikin rikitattun al’amura: 511. An karbo daga Abu Nu’aim ya ce: “dan Uyainatu ya ba mu lab

An karbo daga Yahya dan kaza’atu ya ce:

508. An karbo daga Yahya dan kaza’atu ya ce: “Malik ya ba mu labari daga dan Shihab daga Urwatu dan Zubair daga A’isha (Allah Ya yarda da ita), ta ce:

An karbo daga Ahmad dan Yunus ya ce:

504. An karbo daga Ahmad dan Yunus ya ce: “Zuhair ya ba mu labari ya ce, Humaid ya ba mu labari daga Anas (Allah Ya yarda da shi) ya ce: “Abdurrahman