Daga Legas

Daga Legas

An hana yara zuwa wuraren ibada – Sanwo-Olu

Ba za a bude masallatai ba sai nan da makonni biyu a jihar Legas, a cewar Gwamnan jihar Babajide Sanwo-Olu. Gwamnan ya ce za a bude masallatai a jihar

COVID-19 ta kashe mutum 17 a Legas

Mutum 17 ne suka mutu sakamakon cutar coronavirus a kasa da awa 48 a jihar Legas. Kwamishinan Lafiya na jihar Legas Farfesa Akin Abayomi ne ya sanar d

Za a ci gaba da rufe masallatai da majami’u a Lagos

Masallatai da coci-coci da sauran wuraren ibada za su ci gaba da kasancewa a rufe a jihar Legas. Kwamishinan harkokin cikin gida na jihar Legas Anofiu

An tsare ‘yan sandan da suka ‘bindige budurwa’

Wasu ‘yan sanda biyu na tsare bayan sun yin harbin da yayi sanadiyar mutuwar wata budurwa ‘yar shekara 17. Kwamishinan ‘yan sandan J

Matar da ta ‘kashe diyarta’ za ta je gwajin kwakwalwa

Wata kotun majistare da ke zamanta a Igbosere a jihar Legas ta aike da wata mata da ake zargi da kashe diyarta zuwa asibiti a yi mata gwajin tabin han