Gwamnatin Bauchi ta nada sabon Sarkin Jama’are
Alhaji Nuhu Ahmad Wabi ya maye gurbin mahaifinsa da ya rasu a farkon watan Fabrairu.
Daga Masarauta
Alhaji Nuhu Ahmad Wabi ya maye gurbin mahaifinsa da ya rasu a farkon watan Fabrairu.
Furucin da Waziri Lugga ya yi kan matsalar tsaro ne ya janyo takaddama.
Furucin da Waziri Lugga ya yi kan matsalar tsaro ya tayar da kura.
Ana tuhumar shi da laifin yi wa wata yarinya auren dole tare da cin zarafin mahaifinta.
El-Rufa’i ya ce ba ya son ya ga ’ya’yan sarki sun zauna ba sa komai sai jiran sarauta.