Daga Masarauta

Daga Masarauta

Surukar Sarkin Zazzau ta rasu

Hajiya Habiba, Babbar matar Sarkin Zazzau Shehu Idris Hajiya ta rasu bayan gajeruwar rashin lafiya a gidanta da ke Zariya.

Rushe Masarautun Kano: Ba a kyauta mana ba —Kabiru Rurum

NNPP ta mayar da martani ga mambanta a Majalisar Wakilai, Kabiru Alhassan Rurum, wanda ya soki Gwamnatin Kano kan rage darajar Masarautar Rano.

Libidin Masarautar Gombe ya rasu

An yi jana’izar Libidin na Gombe a kofar Fadar Mai Martaba Sarkin Gombe.

Majalisar Kano ta kirkiro sabbin masarautu

Sarakunan sabbin masarautun za su kasance masu daraja ta biyu a kuma a karkashin jagorancin Sarkin Kano

Tarihin sarautar Waziri a Adamawa

Lamido Sanda ne ya kirkiro ofishin Waziri a 1873, inda Aliyu babban dan Alkasum ya fara riƙe sarautar.