Daga Masarauta

Daga Masarauta

Dakingari ya zama Jakadan Gwandu

Mai martaba Sarkin Gwandu Alhaji Muhammad Iliyasu Bashar, ya nada Alhaji Abubakar Maigandi Dakingari a matsayin sabon Jakadan Gwandu. An nada sabon Ja

Takaitaccen tarihin Masarautar Muri

Masarautar Muri da ke Jihar Taraba ta yau masarauta ce da ta samo asali a 1817 a  karkashin al’ummar Fulani. Daga 1892 zuwa 1893 daular ko masarautar

‘Dalilin da Masarautar Nunku ta shekara 40 ba Sarki’

Mai matraba Sarkin Nunku Alhaji         Adamu Muhammad Abubakar ya ce rikici da shari’a da aka rika tafkawa a tsakanin haulolin kabilar Mada ne ya sa

Tsohon Babban Jojin Jihar Kebbi ya zama Magajin Malam na Gwandu

Mai martaba Sarkin Gwandu Alhaji Muhammadu Iliyasu Bashar ya nada tsohon Babban Jojin Jihar Kebbi, Alhaji Ibrahim Umar, a matsayin Magajin Malam  din

Sarkin Saminaka ya nada Dagacin Kayarda

Mai martaba Sarkin Saminaka da ke Jihar Kaduna, Alhaji Musa Muhammad Sani ya nada Alhaji Abdulhamid Muhammad a matsayin sabon Dagacin Kayarda. An nada