Daga masarautu

Daga masarautu

Obiano ya dakatar da sarakunan da suka ziyarci Buhari

An dakatar da sarakuna goma sha biyu da suka ziyarci Shugaba Buhari nan take

An kama ’yan 419 da sunan Sarkin Katsina

Dubun masu damfarar manyan mutane da sunan Sarkin Katsina ta cika bayan ’yan sanda a jihar sun kama su. Mutanen na amfani da sunan Majalisar Masarauta

Gwamnatin Bauchi ta dakatar da Sarkin Misau

Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya dakatar da Sarkin Misau, Alhaji Ahmad Suleiman, a kan wani rikicin manoma da makiyaya da ya yi sanadiyyar mutu

‘Ganduje ba shi da hurumin tsoma baki a binciken Sanusi’

Wata kungiya mai fafutukar kawo daidaito a ayyukan gwamnati mai suna CAJA ta nuna damuwa  kan abin da ta kira yunkurin Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje

Matsalar tsaro: Masarautar Daura ta yi kwarya-kwaryar garambawul

Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Umar Frouk, ya yi garanbawul a majalisar masarautar don inganta tsaro. Babban jami’in yada labarai na masarautar, Mal