Kotun Koli ta tabbatar da tube Aminu Babba Dan-Agundi
Kotun Koli ta Najeriya ta tabbatar da korar da marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero ya yi wa Aminu Babba Dan-Agundi a matsayin Sarkin Dawaki Maituta
Daga masarautu
Kotun Koli ta Najeriya ta tabbatar da korar da marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero ya yi wa Aminu Babba Dan-Agundi a matsayin Sarkin Dawaki Maituta
A jihar Legas mafi akasarin al’umar Musulmi sun yi sallar Idi ne a ranar Lahadi, 24 ga watan Mayu , sai dai a bana kowa yayi nasa Idin ne a gid
An yi bikin nadin sarautar Shehu Umar II Al-Amin El-Kanemi a matsayin Shehun Bama na biyu. Sarkin mai daraja ta daya zai jagoranci masarautar Bama da
Ranar Asabar ne ake nadin sabon Shehun Bama, Alhaji Umar Ibn Kyari Umar El-kanemi, wanda yake darewa kan wannan kujera bayan rasuwar mahaifinsa ranar
A ranar Talatar da ta gabata ne Gwamnan Jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da sanarwar nadin Alhaji Kabir Muhammad Inuwa a matsayin sab