Daga masarautu

Daga masarautu

Wasu abubuwa game da Sarki Sanusi II da suka tayar da kura

A safiyar yau, Litinin 9 ga Maris ce Gwamnan Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya amince Ce-ce-ku-ce kan Shari’ar Musulunci da tsige Sarkin Kano

Wasu daga cikin manyan sarautu da Masarautar Zazzau ta aro daga Borno

Masarautar Zazzau tana daya daga cikin fitattun masarautu a Najeriya. A wannan mako mun ciro wani rubutu ne da Sarkin Ayyukan Zazzau Alhaji Abbas Moha

Shekara 45 a gadon sarauta: Sarkin Zazzau ya roki gafarar al’umma

Mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Shehu Idris ya roki jama’a su yafe masa idan ya saba musu ko ta hanyar aiki ko hulda da saninsa ko cikin rashin sani.

Kadan daga cikin tarihin Sarkin Zazzau

Aminiya ta tsakuro muku kadan daga cikin tarihin Mai martaba Sarkin Zazzazau Alhaji (Dr.) Shehu Idris na ɗaya wanda yana daya daga cikin manyan saraku

Aliyu Yakubu Lame: Yadda dan jarida ya zama Sarkin Yakin Bauchi

Alhaji Aliyu Yakubu Lame, yana daya daga cikin mutum hudu da Mai martaba Sarkin Bauchi Alhaji Rilwanu Sulaimanu Adamu ya nada a sarauta, inda aka nada