Tarihin Rimayen Zariya
Zariya tana da wasu rimaye masu tarihi a cikin ganuwar birnin. Idan aka ce Zariya, ana nufin dukkan garin ciki da waje da abin da ya shafi Sabon Gari,
Daga masarautu
Zariya tana da wasu rimaye masu tarihi a cikin ganuwar birnin. Idan aka ce Zariya, ana nufin dukkan garin ciki da waje da abin da ya shafi Sabon Gari,
Shugaban Kungiyar Sarakunan Samari ta Najeriya Alhaji Uba Sani Daura ya yi kira ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ci gaba da aikin ba sani ba sabo
Pindiga, ita ce helikwatar mulkin masarautar Pindiga, wacce kuma ɗaya ce daga cikin masarautun Jihar Gombe. Wannan gari mai daɗaɗɗen tarihi, Jukunawa
Masarautar Borno ta samo asali ne daga tsohuwar Daular Borno wadda ta shafe fiye da shekara dubu da kafuwa. Wakilanmu sun tattauna da Dokta Musa Liman
Mai martaba Sarkin Gwandu Alhaji Muhammadu Iliyasu Bashar ya nada tsohon Babban Jojin Jihar Kebbi, Alhaji Ibrahim Umar, a matsayin Magajin Malam din