An bayyana asalin Sarautar Sarkin Gobirawa ta Katsina
Wasan barkwanci tsakanin Gobirawa da Katsinawa abu ne mai tarihi, Katsinawa na ganin su ne iyayen gidan Gobirawa saboda sun ci su da yaƙi har ake cewa
Daga masarautu
Wasan barkwanci tsakanin Gobirawa da Katsinawa abu ne mai tarihi, Katsinawa na ganin su ne iyayen gidan Gobirawa saboda sun ci su da yaƙi har ake cewa
Bunun Katsina na I Alhaji Salisu Ado Shinkafi ya bayyana cewa shi ne mutum na farko da aka fara nadawa sarautar Bunu a Masarutar Katsina. Ya ce Bunus
Mai Martaba Sarkin Fadan Ninzo da ke karamar hukumar Sanga da ke jihar Kaduna Alhaji Umar Musa yayi kira ga jama’ar masarautrsa da su ci gaba da rungu
Sabon sarkin Bichi Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero ya ce yana da masaniyar cewa masarautar Kano na taimakawa wajen hada kan al’umma, don haka ba s
Masarautar Karaye tana yamma da birnin Kano, yanki ne mai dausayi mai albarka da ake noma kowane nau’in abinci. Mazaunanta na farko Maguzawa ne da hab