Akwai kamanceceniya tsakanin Masarautar Kano da ta Ingila —Nasir Khalil
A Masarautar Kano kuma da mata da maza wajen gaisuwa duk daya ne, wato ana dukawa ce.
Daga masarautu
A Masarautar Kano kuma da mata da maza wajen gaisuwa duk daya ne, wato ana dukawa ce.
Alhaji Muhammad Kabir Maikarfi III ya rasu bayan shekara 30 a kan karagar mulki
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya je ziyarar ta’aziyyar rasuwar Sarauniyar Ingila, Elizabeth II a ofishin jakadancin Birtaniya da ke
Sarakunan da suka mulki Masarautar Potiskum kamar yadda tarihi ya nuna sun kasu kashi biyar.
Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya kai ziyarar gani da ido inda ginin bene ya rushe a kasuwar waya da ke Beiru Road da kuma jajantawa ’yan kasuwar dangan