Daga masarautu

Daga masarautu

Mun sauya sunayen masarautu ne don kara martabarsu – El-Rufa’i

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i ya bayyana sauya sunayen masarautu da ya yi a jihar a matsayin wani mataki da zai kara martabar masar

Abin da ya muka karrama Sarkin Zazzau – Zazzau A Jiya Da yau

Shugaban kungiyar Zazzau A Jiya Da yau, Malam Hussaini Mahamood Yero ya ce sun karrama Sarkin Zazzau Dokta Shehu Idris ne saboda yadda yake kawo zaman

Masarautar Mutum Biyu ta dauki nauyin koya wa matasa sana’o’i

Masarautar Mutum Biyu da ke karamar Hukumar Gassol a Jihar Taraba tare da hadin gwiwar kungiyar Raya kasar Mutum Biyu sun kashe sama da Naira miliyan

Yadda aka gudanar da hawan Daushe a garin Saminaka

Dubban jama’a ne da suka fito daga masarautar Saminaka da ke Jihar Kaduna da sauran sassan  jihohin Bauchi da Kano da Filato da suke makota

Birnin Bodan ne sunan Birnin Kudu na asali – Hakimi

Kamar yadda tarihi ya nuna, kafin Shehu Usman ya raba wa biranen Arewa tutar musulunci, Birnin Kudu ana kiranta ne da Birnin Bodan, saboda Bodan shi n