Daga masarautu

Daga masarautu

An nada Hakimin gundumar Saminaka

Mai martaba Sarkin Saminaka da ke Jihar Kaduna Alhaji Musa Muhammad Sani ya nada Wanban Saminaka Alhaji Shehu dantala a matsayin Hakimin gudumar Samin

Wata guguwa mai karfi ta gigita mutanen Adiyani a Jigawa

Wata iska mai karfin gaske ta lalata gidaje masu yawa a kauyan Adiyani da ke karamar Hukumar Guru na Jihar Jigawa. Kamar yadda limamin 744 ya shaida w

Likitoci sun gargadi jama’a game da yawaitar cutar daji a Najeriya

kwararrun likitoci wadanda suka kunshi Farfesa Sa’ad Ahmed da Haruna Ngadda sun gargade jama’a tare da nuna damuwarsu game da yawaitar cut

Magnet ya zama Sarkin Yakin matasan Hausawan Afirka

A daren ranar larabar da ta gabata ne a garin Yamay babban birnin jamhuriyar Nijar aka nada Alhaji Ibrahim Sambo Magnet Sarkin Yakin Matasan Hausawan

Masarautar Mina ta nada Musa Duniya Wakilin Kambari na farko

A makon jiya ne Masarautar Mina a Jihar Neja ta nada Malam Musa Duniya Yakubu Salka, a matsayin Wakilin Kambari na masarautar na farko a tarihin masar