Daga masarautu

Daga masarautu

Tarihin masarautar Kurama

Mutanen da ake kira da suna “Kurama”, suna kiran kansu “Akurmi”, ma’ana mazauna Kurmi. Tarihi ya nuna cewa a Kano ne aka

Akwai sanya hannun gidanmu a gine-ginen masarautun Arewa – Sarkin Maginan Zazzau

Aminiya ta tattauna da sarkin maginan kasar Zazzau, wato sarautar Babban Gwani a gidansa da ke Unguwar Babban Gwani, a cikin Birnin Zariya, Jihar Kadu

Muhammad Auwal Ijakoro ne sabon Sarkin Bwari

Ministan Abuja malam Muhammad Musa Bello, ya tabbatar da nada Alhaji Muhammad Auwal Ijakoro a matsayin sabon sarkin Bwari. Sabon sarkin wanda shi ne b

Wazirin sarkin musulmi na 12 ya rasu yana da shekara 85

A makon da ya gabata ne Allah Ya yi wa wazirin Sakkwato na 12, Alhaji Dokta Usman Junaidu rasuwa. Dokta Usman Junaidu ya rasu ne a ranar Allhamis da d

Usaini Mohammed ya zama Ajiyan Sintalin Yeriman Gombe

Alhaji Ibrahim Abubakar Sintalin Yeriman Gombe, kuma Mai Unguwar Kumbiya kumbiya A. Ya Nada Usaini Muhammed dan Yaro matsayin Ajiyan Sintalin Yerima.