Daga masarautu

Daga masarautu

Tun farkon daular Usumaniya aka kafa masarautar Akko – Sarkin Akko

Mai Martaba Sarkin Akko Alhaji Umar Muhammad Atiku, Sarkin Yanka ne mai daraja ta daya. A zantawarsa da Aminiya a fadarsa da ke garin Kumo, hedkwatar

Za mu yi amfani da albarkatun kasarmu mu ciyar da yankinmu gaba – Sarkin kudun Tsafe

Sarkin Kudun Tsafe Alhaji Abubakar Muhammad Abubakar wanda aka fi sani da Abu CBN yana cikin iyayen kasa 16 da ke cikin masarautar Tsafe a Jihar Zamfa

Masu sarautar gargajiya na da muhimmanci wajen samar da tsaro – Hakimin Darufai

Alhaji MuhammaduUsnam Barkabali wanda aka fi sani da Maigona tsohon soja ne wanda ya yi aiki da tsofaffin shuganannin kasa na soja Janar Yukubu Gowon,

Masarautar Dass ta nada Galajen Dass na farko

Majalisar Masarautar Dass da ke Jihar Bauchi ta nada Alhaji Nuhu Muhammad Bashi a matsayin Galajen Dass na farko. Da yake nada masa wannan Sarautar, M

Ba a taba cin Masarautar Akko da yaki ba – Sarkin Akko

Mai Martaba Sarkin Akko, Alhaji Umar Muhammad Atiku, Sarkin Yanka ne mai daraja ta daya. A zantawarsa da Aminiya a fadarsa da ke garin Kumo, hedikwata