An sauke Basaraken da ya yi garkuwa da kansa
‘Yan sanda a Jihar Legas suna ci gaba da tsare Dagacin Shangisha Cif Yusuf Ogundare, wanda ya yi garkuwa da kansa domin shafa wa Hakimin yankin
Daga masarautu
‘Yan sanda a Jihar Legas suna ci gaba da tsare Dagacin Shangisha Cif Yusuf Ogundare, wanda ya yi garkuwa da kansa domin shafa wa Hakimin yankin
Alhaji Muhammad Sani Abubakar shi ne Hakimin Masarautar Kwadom garin Terawa da ya kafu sama da shekara dari 600 bayan barowar su kas
An cimma sulhu a sabanin da ya kunno kai tsakanin Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar da daya daga cikin manyan ‘yan majalisarsa, wato Ma