Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Sojoji sun tsare jarumin Nollywood, Chinwetalu Agu, kan IPOB

An kama dan fim din kan alaka da IPOB ne a garin Onitsa, Jihar Anambra.

Africa Magic zai yi fim a kan Aisha Buhari

Kamfanin, mallakin Multichoice, na shirin bullo da shirye-shirye domin Arewacin Najeriya.

‘White Money’ ya zama gwarzon shirin BBNaija na 2021

White Money ya sami nasarar ne bayan doke abokan fafatawarsa a cikin shirin.

BBC Hausa ya bullo da sabon shirin mata da matasa

Za a fara nuna sabon shirin a YouTube ranar Asabar 2 ga Oktoba, 2020.

Ana yi wa ‘yan fim bakin fentin kin zaman aure —Maryam Malika

Malika ta ce babu macen da za ta so aurenta ya mutu.