Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Abdul Amart ya ba Bello Muhammed Bello mota

Bello ya tabbatar da hakan inda sanya hoton Amart a shafinsa na Instagram.

Rarara ya raba wa ma’aikatansa kyautar gida da mota

Fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya gwangwaje dogarinsa da kyautar mota kirar Golf 4. Darakta Aminu S. Bono ya bayyana hakan, inda ya rubu

Jarumin fim din Hausa Malam Yusuf Barau ya rasu

Jigon a masana’atar fin ta Kadawood ya rasu bayan an jima ana damawa da shi.

Kannywood: Jarumi Ahmad Tage ya rasu

Za a yi jana’izar jarumin da misalin karfe hudu a Kano.

Rahma Sadau ta fito a fim din Bollywood

Za ta fito a fim din Khuda Haafiz kashi na biyu tare da tauraron Bollywood, Vidvut Jammwal.