Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Jarumi Garzali Miko zai angwance ranar Juma’a

Jarumin zai angwance a ranar Juma’a 20 ga watan Agusta 2021.

Jarumar Kannywood, Diamond Zahra ta amarce

Jarumar, wadda a yanzu take lokaci ta yi aure ne a karshen makon jiya.

‘Yadda muka fara wasan kwaikwayon Karkuzu na Bodara’

Yadda aka fara wasan kwaikwayon Karkuzu na Bodara da abin da ya sa aka dakatar da shi.

Reese Witherspoon ta zama jarumar fim mafi arziki a duniya

Kudinta ya kai Dala miliyan 400 kimanin N165bn da hannun jarin N86bn.

Gaskiyar lamari game da rashin lafiyar Maryam Yahaya

A makon jiya ne aka fara rade-radin cewa jaruma Maryam Yahaya na fama da matsananciyar rashin lafiya, batun da ya tayar da kura, musamman a Intanet. A