Na samu sauki —Maryam Yahaya
Cutar zazzabin cizon sauro da Typhoid ne suka addabi jarumar.
Dandalin nishadi
Cutar zazzabin cizon sauro da Typhoid ne suka addabi jarumar.
Wasu na ganin ra zarar jaruma ta yi aure tauraronta ya kan disashe.
Shigowarsa sinima ke da wuya aka fara rububin bin sa aka bar manyan jarumai da suka taru.
Sarkin Daura ya nada Yusuf Buhari a matsayin matsayin Talban Daura.
Jarumin ya wallafa faifan bidiyo, inda ya bukaci al’umma su taimaka masa.