Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Sakin aure da suka fi cin kudi a duniya

Mata bakwai da suka fi samun kudade a matsayin sallama bayan rabuwa da mazajensu

Yadda matasa ke rububin neman auren ’yar a-mutun Kwankwaso

Matasan Kwankwasiyya na rige-rigen neman auren budurwar da ta fasa aure saboda Kwankwaso

Gumsu Abacha: Gwamnan Yobe ya ba da sadakin zinare 24

Gumsu Abacha mai shekara 45 ta zama matar Buni ta hudu.

Budurwar da ta fasa aure saboda Kwankwaso ta samu miji

Abdulrasheed ya ce ya kammala shirin maye shafa musu fatiha da ’yar-a-mutum Kwankwaso.

Ban mutu ba, dogon suma na yi – Ummi Zee-zee

A cewarta, “Ina mai ba ku hakuri dangane da labarin da kuka ji cewa na mutu. To da raina ban mutu ba.”