Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Burina in yi fice kamar mahaifiyata — Maryam ‘Yar Auta

Gaskiya ban haɗu da wata matsala ba, don ina yin wasu ’yan abubuwa haka ina ɗora wa a shafina na TikTok.

Ta kacame tsakanin mahaifiyar 2Face da budurwarsa

Mahaifiyar 2Face, Rose Idibia, ta fito a wani bidiyo tana roƙon duk wata uwa ta taya ta roƙon ‘yar majalisar ta karya asirin da ta yi wa ɗanta

Gwamnatin Kano ta dakatar da wani fim mai suna Zarmalulu

Fim ɗin mai suna “Zarmalulu” ana zarginsa da rashin ma’ana sannan an yi masa laƙabi da wani suna mai kama da na baɗala.

Kotu ta wanke Hajiya Amart kan zargin hukumar tace fina-finai

Kotu ta yi watsi da ƙarar, inda ta ce ba a shigar da ƙarar bisa ƙa’ida.

An haramta wa Sojaboy harkar Kannywood

Hukumar tace finafinai ta kwace lasisin mawaƙi Sojaboy da jaruma Shamsiyya Muhammad da jaruma Hassana Suzan tana mai umartar masu gidajen wasa da masu