Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Yadda ’yan Kannywood suka yi jimamin rasuwar Sarkin Zazzau

Taurari manyan ‘kan masana’antar Kannywood sun girgiza da rasuwa Sarkin Zazzau

Fim din batanci: A shirye nake na biya a cire ni —Yakubu Muhammed

Shararren jarumin Kannywood Yakubu Muhammad ya ce a shirye yake ya biya kudi a cire shi daga fim din ‘Fatal Arrogance’ da ake ce-ce-ku-ce

El-Rufai ya ba Kannywood filin gina sinima a Kaduna

Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ba masana’antar Kannywood katafaren fili da ya kai girman murabba’i 8,000 domin gina sinima ta zamani a Kaduna

Abin da ya sa muka ba Rarara N100,000 –Muryar Talaka

Wata kungiyar matasan arewacin Najeriya ta ce kaunar da galibin mambobinta ke yi wa Shugaba Muhammadu Buhari ce kadai ta sa ta lale kudi har N100,000

Yadda Rarara ya tayar da kura kan sabuwar wakar Buhari

Fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya jawo cece-kuce musamman a kafofin sada zumunta, inda mutane suke ta musayar yawu. Aminiya ta ruwaito R