Coronavirus: Dalilin dage taron gasar wakoki
Mawakin siyasar nan da ke zaune a birnin Kano, Nazifi Sharif, ya dage taron raba kyaututtuka ga wadanda suka yi nasara a gasar da ya shirya a kan waka
Dandalin nishadi
Mawakin siyasar nan da ke zaune a birnin Kano, Nazifi Sharif, ya dage taron raba kyaututtuka ga wadanda suka yi nasara a gasar da ya shirya a kan waka
Kungiyar ’yan fim ta Motion Picture Practitioners Association of Nigeria (MOPPAN) ta umarci dukkan kungiyoyi da shugabannin masana’antar fim da ke Are
Biyo bayan gwajin da aka yi Ali Nuhu, furodusa Abubakar Bashir Maishadda da darakta Hassan Giggs da mawaki Ado Gwanjam sakamako ya nuna cewa dukansu b
Fitaccen jarumi, furodusa kuma darakta a Kannywood na cikin wadanda aka umarta su killace kansu domin a gwada su kan cutar coronavirus. Sauran wadanda
Nazifi Sharif wani fitatcen mawakin siyasa ne da ke zaune a Kano, ya ce ya sanya gasa kan wakar da ya yi wa Sanata Uba Sani na Kaduna ta Tsakiya, mai