Haduwar Hanya: Fim din da kare ke cikin manyan jarumai
A wani fim da ba a saba ganin irinsa ba a Kannywood, Jarumi Zahraddeen Sani, wanda aka fi sani da Owner ya dauki nauyin shiryawa, zai kasance na daban
Dandalin nishadi
A wani fim da ba a saba ganin irinsa ba a Kannywood, Jarumi Zahraddeen Sani, wanda aka fi sani da Owner ya dauki nauyin shiryawa, zai kasance na daban
Bayan tube Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II, Sarkin Wakar Sarkin Kano Alhaji Naziru M. Ahmad ya yi murabus daga sarautarsa. Fitaccen mawakin wand
A ranar Asabar da ta gabata ce Allah Ya yi wa fitacciyar jaruma Ladi Mohammed wace aka fi sani da Ladi Mutu-Ka-Raba rasuwa. Marigayiyar ta rasu tana d
Wani matashi mai suna Aliyu Abdulkadir Batsari mazauni cikin garin Katsina da ake yi wa lakabi da Aliyun Shata ya ce zai iya kawo wakokin Shata akalla
A wani irin fim da ba a saba ganin irinsa ba a Kannywood, jarumi Zahradden Sani, wanda aka fi sani da owner ya dauki nauyin shirya wani fim wanda salo