Ordinary President ya zama Gwarzon Ɗan Nijeriya na 2024
Fitaccen ɗan jaridar ya samu wannan matsayi ne kamar yadda sakamakon wata ƙuri’a da masu bibiyar shafukan na Trust Radio suka yi ya nuna.
Dandalin nishadi
Fitaccen ɗan jaridar ya samu wannan matsayi ne kamar yadda sakamakon wata ƙuri’a da masu bibiyar shafukan na Trust Radio suka yi ya nuna.
’Yan Najeriya hudu ne sunayensu suka fito a jerin mutane biyar da suka fi shahara a Afirka a shekarar 2024.
’Yan Najeriya musamman a Facebook da X da TikTok sun sha ce-ce-ku-ce tsakaninsu da ’yan wasu ƙasashe irin su Ghana, Afirka ta Kudu da Nijar a 2024.
Ɗan Bello da Rigi-Rigi da Bala Sarkin Marke suna daga cikin jerin mutanen da suka fi tashe a Soshiyal Midiya a Shekarar 2024
Babiana ta yi alƙawarin ci gaba da haɗa aure a tsakanin jaruman Tiktok.