Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Abin da ya sa na koma Legas da harkokina – Adam A Zango

Shahararren dan wasan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya bayyana kudirinsa na komawa Legas da harkokinsa kacokan. Aminiya ta zanta da shi inda ya bay

Zan iya ajiye aikin koyarwa a jami’a in ci gaba da waka – Dokta Danbuzu

Dokta Auwal Sani Lawal da aka fi sani da Danbuzu malami ne a jami’a ne da ke rera waka tare da yin fim. A hirarsa da Aminiya ya fadi yadda sha’awarsa

Bude katafaren wajen hutu na Rahama Sadau ya jawo cece-ku-ce

A shekaranjiya Laraba ce fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta bude katafaren wajen hutu mai suna Sadau Home a Kaduna. Wannan wajen hutu, wand

Adam A. Zango ya koma Legas da yin harkokinsa

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango, ya shaida wa Aminiya cewa, zuwa yanzu ya koma birnin Legas da harkokinsa. Jarumin ya ce,

Burina in zama muryar Arewa a duniyar waka – Mawakin Aku Mai Bakin Magana

A kwanakin baya lokacin da aka rika sace ’yan Arewa ana sayarwa a Kudu, mutane sun rika magana a kan yadda wadansu daga cikin manyan Arewa suka yi shi