Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

An karrama ’yan fim bangaren Kwankwasiyya

A ranar Asabar da ta gabata ce aka gudanar da bikin karrama ’yan fim wadanda suka tallata bangaren Kwankwasiyya da Jam’iyyar PDP a zabubbukan da suka

A matse nake in yi aure – Saima Muhammed

Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood, Saima Muhammed ta ce ko gobe ta samu miji za ta sake yin aure. Jaruma Saima Muhammed ta dade tana jan zare a Masa

Ba zan kara aure ba – Ali Nuhu

Fitaccen jarumi kuma darakta a Masana’antar Kannywood, Ali Nuhu ya bayyana cewa ba ya da burin kara aure, domin matarsa daya Maimuna Ali Nuhu ta ishe

Ana kokarin farfado da Masana’antar Kannywood – Falalu Dorayi

Masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood a Najeriya na fuskantar barazanar durkushewa kamar yadda masu sharhi suke cewa. Masana’antar na fuskantar m

Ni ba dan daudu ba ne – Ado Gwanja

Fitaccen mawakin Hausa kuma wanda yake fitowa a fina-finai Ado Gwanja ya ce tsabar yadda ya iya kwaikwayon ’yan daudu ne ya sa ake sa shi a fim din da