Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Bana zan fito da kundin wakoki  biyu – Yahaya Makaho

Mene ne takaitaccen tarhinka? Sunana Yahaya Usman wanda aka fi sani da Malam Yahaya Makaho, na kai shekara 12 zuwa 13 ina waka. Abin da ya ja hankalin

Zaben AFMAN na Kano yabar baya da kura

A watan jiya ne aka gudanar da zaben Kungiyar Masu Hada Fina-Finai ta Arewa ta Kasa (Arewa Film Makers Association of Nigeria – AFMAN), inda Jam

Burin duk ’ya mace ce ta yi aure ta zauna dakin mijinta – Fati Ladan

Mene ne takaitaccen tarihinki? Sunana Hajiya Fati Ladan kuma ni haifaffiyar garin Kaduna ce, na yi karatuna tun daga firamare zuwa sakandare zuwa jami

Zan ci gaba da yin fim a wajen Kano-Naburuska

Fitaccen jarumin Kannywood Sharu Mustapha Naburuska ya ce ya yanke shawarar ci gaba da yin fim a wasu jihohin wajen Kano. Naburaska ya yi wannan bayan

’Yan sanda sun aika wa Ala takardar sammaci

Rahotanni da muke samu ya nuna cewa rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta aika wa Aminu Ala takardar sammaci. Takardar sammacin wanda Aminiya ta samu ta