Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Jerin ’yan Najeriya mafiya tashe a 2024

Mawaka da ’yan kwallo da attajirai da ’yan siyasa da malaman addinin Najeriya na cikin ’yan Afirka mafiya tashe a duniya a 2024.

Na yi nadamar ƙazafin da na yi wa margayi Nafi’u —Babiana

Babiana ta ce ƙazafi ta yi a bidiyon da ta yi maganganun kan marigayi Nafi’u, wanda ake zargin Hafsat Chuchu ta kashe shi a Knao

Abba ya bai wa Sani Danja muƙamin mai ba shi shawara

Danga ya shiga jerin waɗanda suka rabauta da sabbin muƙamai a gwamnatin Abba.

Yadda bikin Ranar Shan Fura ta Duniya zai gudana

Qungiyar Fulani ta Miyetti Allah Kautal Hore ta ayyana 13 ga watan Disamba a matsayin Ranar Bikin Shan Fura ta Duniya domin farfaxo da kyawawan al’adu

Muhammad ne sunan da aka fi sa wa yara maza a Ingila

Hukumomin ƙasar Birtaniya sun sanar cewa Muhammad shi ne sunan da aka fi sanya wa jarirai maza a yankunan Ingila da Wales.