Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Rikicin Ali da Zango: Asalinsa da yadda karamar magana ta zama babba

A yanzu dai za a iya cewa ginin dangantaka na shekara 18 a tsakanin fitattun jaruman fina-finan Hausa, Ali Nuhu da Adam A. Zango ya ruguje bayan Ali y

Zargin madigo: Amina Amal ta maka Hadiza Gabon a kotu

Jarumar Kannywood Amina Amal tam aka abokiyar aikinta Hadiza Gabon a wata Kotun Tarayya da ke Jihar Kano bisa zargin cin zarafin da wulakanta ta. A ta

Akwai yiwuwar a sulhunta Hadiza Gabon da Amina Amal

A wani bincike da Aminiya ta yi ta gano akwai yiwuwar a sasanta jaruma Hadiza Gabon da kuma Amina Muhammad wadda aka fi sani da Amina Amal bayan rikic

Abin da ya sa ’yan fim suka shiga siyasa gadan-gadan – Kamal S. Alkali

Kamal S. Alkali daya ne daga cikin manyan daraktoci da kuma masu tsara labarin fim a masana’antar shirya fina-finan Hausa da aka fi sani da Kannywood,

Ali Nuhu ya maka Adam Zango a kotu

Jarumi Ali Nuhu ya kai karar jarumi Adam Zango kotu bisa zargin cin mutunci da bata suna. Aminiya ta gano cewa Ali Nuhu ya kai karar Zango a yau, Alha