Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Dalilin da nake so Hadiza Gabon ta zama makwabciyata – Hajara Isah

Hajara Isah Jalingo, fitacciyar jarumar fina-finan Hausa ce, inda ta yi manyan fina-finan Ingilishi na Kannywood kamar su ‘This is the Way’ da ‘Light

Abin da ya sa ban yi wa kowane dan takara kamfe ba – Nafisa Abdullahi

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi wadda aka fi sani da ‘Nafisa Sai Wata Rana’ a masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood, ta ce

Rarara ya musunta jita-jitar kona masa shagon wakarsa

Fasihin mawakin siyasa da ke Kano, Dauda Kahutu Rarara ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa an kona shagonsa na daukar wakoki da ke Zoo Road a Kan

Kannywood ta zama kasuwar bukata –  Zango

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa, Adam Abdullahi Zango ya bayyana cewa masana’antar fina-finan Hausa ta sauya, inda a yanzu komai ya balbace ta koma

Ali Nuhu ya samu magoya miliyan daya a Instagram

Shahararren jarumin fina-finan Hausa, Ali Nuhu a yanzu ya tara mabiya miliyan daya a shafinsa na sada zumunta na Instagram. Ali Nuhu wanda a ranar Jum