Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Yadda rasuwar fitaccen mawaƙi El-Mu’az ta girgiza Kannywood

A jiya Laraba ce Allah Ya yi wa fitaccen mawaƙi a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, El-Mu’az Muhammad Birniwa, rasuwa. Rahotann

Kakar Rahama Sadau ta rasu

Kakar Rahama Sadau ta ɓangaren uwa ta riga mu gidan gaskiya.

Hajara Ahmad ta zama Gwarzuwar Gasar Hikayata 2024

Malama Hajara Ahmad Hussaini ta samu kyautar Naira miliyan ɗaya bayan daya lashe Gasar Gajeren Labarai na Hikayata na BBB Hausa na Shekarar 2024.

Na yi wa mahaifina alƙawarin ba zan taɓa aikata masha’a ba — Murja

Shahararriyar matashiyar nan ‘yar TikTok Murja Kunya ta bayyana takaicinta kan halin da ta tsinci kanta a ciki bayan ta gudu daga garin Kano zuwa Abuj

Davido zai bai wa marayu tallafin N300m a Najeriya

Mawaƙin ya ce zai yi cikakken bayani kan yadda tallafin zai gudana.