Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Abba El-Mustapha ya gargadi mutane kan zabe

Shahararren jarumin fina-finan Hausa, Abba El-Mustapha ya gargadi jama’a cewa su fahimci cewa akwai rayuwa bayan zabe, don haka kada su yarda zabe ya

Falalu Dorayi ya gargadi mutane kan yada labarin karya

Fitaccen darakta Falalu Dorayi ya bukaci mutane su rika tabbatar da ingancin labarai kafin yada su a baki ko ta kafar sadarwa da ake kira soshiyal med

Hajara Isah ta bukaci ’yan jarida su rika yada labarai masu kyau game da Najeriya

Jaruma Hajara Isah ta bukaci kafafen watsa labarai na Najeriya su rika yada labarai masu kyau game da kasar nan, kamar yadda takwarorinsu da suke saur

Adam Zango zai bar goyon bayan Buhari ya koma Atiku

Fitaccen mawaki kuma jarumin fina-finan Hausa, Adam A. Zango, ya shirya tsaf don ficewa daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa jam’iyyar adawa ta PDP. Kama

Talauci da tabin hankali ya sa Ummi Zee-Zee zargin mun ci kudin Atiku na ’yan fim – Zaharaddeen Sani

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa Zaharaddeen Sani ya ce ko kadan bai yi mamakin kazafin da tsohuwar jaruma Ummi Ibrahim (Zee-Zee) ta yi musu na cewa