Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Yadda nake hada kasuwanci da waka – MD Anas

Aminiya ta zanta da wani matashi kuma fitaccen mawakin Hausa a Jihar Kaduna mai suna Muhammad Anas Abubakar wanda ake masa lakabi da Ali Nuhun Kaduna.

Alakata da Jamila Nagudu – Maifata

Aminiya: Mene ne tarihinka a takaice? Haruna Maifata: Sunana Haruna Talle Maifata, amma ana kirana da Sardaunan Samarin Arewa, takena ne a masana’anta

Manyan jami’an tashoshin jiragen ruwa na Afirka ta Yamma 200 suka kalli fim din Juyin Sarauta a Abuja

Manyan jami’an hukumomin tashoshin jiragen ruwa na Afirka ta Yamma su 200 a karkashin jagorancin Hadiza Bala Usman, Shugabar Hukumar Tashoshin J

Abin da ya sa fim din Mansoor ya lashe gasa – Ali Nuhu

Fitaccen jarumi kuma darakta, Ali Nuhu wanda aka fi sani da Sarki a masana’antar fim din Hausa ya bayyana cewa fim din Mansoor ya samu nasarar l

Yadda Adam Zango ya jawo ni na shiga harkar waka – Aliyu Sharba

Mawaki Aliyu Sharba na daya daga cikin matasan mawakan Hausa masu tasowa, ya yi wa Aminiya bayani kan yadda ya shiga harkar da alakarsa da Adam S. Zan