Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Sarki daya ne a Kannywood- Adam A Zango

Fitaccen jarumin Kannywood, Adam A Zango ya bayyana cewa sarki kwaya daya tal ne kawai a masana’antar Kanyywood da ke shirya fina-finan Hausa. A

Ya kamata mawaka su zamo masu bincike sosai – Ibrahim Kwica

Ibrahim Yusuf wanda aka fi sani da Ibrahim Kwica matashin mawaki ne kuma dan kasuwa wanda yake rera wakokin siyasa da na soyayya. A zantawarsa da Amin

A rika ba mawaka masu tasowa damar yin wasa – Swizz’ Jay

Jamilu Mikha’il Yahaya da ake kira Swizz’ Jay mawakin Hip-Hop da R&B ne, a tattaunawarsa da Aminiya ya koka kan yadda ba a ba mawaka m

Abin da ya san a tafi NYSC-Davido

Fitaccen mawakin nan na Kudancin  Najeriya Davido yana cikin wadanda suka yi rajista domin hidimar kasa wato NYSC na bana. Davido ya wallafa a sh

Abin da ya sa na fi yi wa mata waka – Ado Gwanja

Aminiya: Mene ne tarihin rayuwarka a takaice? Gwanja: An haife ni a Unguwar Birged da ke birnin Kano. Sai dai asalin mahaifina dan garin Warawa ne, ya