Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Wadanne Sinadarai ne masu illa da a kan hada abinci da su?

Ina so na san wadanne abubuwa ne akan hada a abincin da mukan ci wadanda za su iya yi wa lafiyarmu illa, kuma ya za mu yi mu gane su? Amsa: A zamanin

Bidiyon yadda daliban China suke kwaikwayar rawar Rariya

Ku kalli bidiyon yadda wasu dalibai ‘yan asalin kasar China suke kwaikwayar rawar Rariya na Rahama Sadau. Fim din na Rariya. wanda Rahama Sadau

Abin da ya kai ni kasar Ghana – Nuhu Abdullahi

A kwanakin baya ka sanya hotunanka a shafin sada zumunta na Instagram, inda ka sanya ka je kasar Ghana don daukar wani fim, masu karatu za su so su sa

Falalu Dorayi ya yi nasiha kan muhimmancin addu’a ga iyaye

Shahararren daraktan fina-finan Hausa, Falalu dorayi ya yi nasiha kan muhimmancin yin addu’a ga iyaye walau sun mutu ko kuma suna raye. Daraktan

Yadda wakar ‘Romon Soyayya’ ta Ahmad Shanawa take tashe a Youtube

Wakar fitaccen mawaka Ahmad Shanawa mai suna ‘Romon Soyayya’ tana cin karenta babu babbaka a shafin intanet na Youtube, inda a kasa da mak