Dalilin da ya sa na kamu da son kasar Maroko – Hadiza Gabon
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Hadiza Gabon ta ziyarci dakin daukar fim na Atlas da ke kasar Maroko, inda ta kashe kwarkwatar idonta bayan ta kal
Dandalin nishadi
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Hadiza Gabon ta ziyarci dakin daukar fim na Atlas da ke kasar Maroko, inda ta kashe kwarkwatar idonta bayan ta kal
Jarumin fina finan Hausa, wanda aka fi sani da sarki Ali Nuhu ya yi murnar cika shakara 15 da aure. Ali Nuhu ya wallafa a shafinsa na facebook cewa ya
An karrama shahararriyar jarumar Kannywood Rahama Sadau a daren jiya a birnin New York. Jarumar ta samu wannan tagomashin ne a bikin karrama mata &lsq
Allah Ya yi wa jarumin fim din Hausa Malam Muhammad Umar Jos wanda aka fi sani da Malam Waragis ya rasu a garin Jos da ke Jihar Filato.
Mene ne takaitaccen tarihinka? Sunana Abubakar Sadik Muhammad, an haife ni a Layin Jama’a a garin Kafanchan da ke karamar Hukumar Jama’a.