Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Dalilin da ya sa nake fitar da albam biyu duk shekara – Nura M Inuwa

Nura M. Inuwa yana daya daga cikin mawakan da duniyar fina-finan Hausa ta Kannywood take bugun kirji da su, inda baya ga wakokin fina-finai da yake yi

An sasanta Ali Nuhu da Adam Zango bayan ’yar hatsaniya

A jiya ne aka sasanta fitattun jaruman fina-finan Hausa, Ali Nuhu da kuma Adam A. Zango bayan wata hatsaniya da ta barke tsakanin jaruman. Shahararren

Nura M. Inuwa ya karyata batun cewa ya samu karuwa

Fitaccen mawakin fina-finan Hausa, Nura M Inuwa ya karyata labarin da ake yadawa cewa ya samu karuwa. Mawakin ya bayyana hakan ne a lokacin da ya tatt

Ba na rigima da duk abokin sana’ata- Ali Nuhu

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya bayyana cewa baya rigima ko batanci ga duk wani abokin sana’arsa. Ali Nuhu ya wallafa hakan ne a

Charler boy ya aurar da diya

Charles Oputa wanda aka fi sani da Charley ya aurar da diyarsa mai suna Adaeze Oputa ga mijinta Mista Metu Anu a Jihar Imo. Kamfanin dillancin labaran