Dandalin nishadi

Dandalin nishadi

Za mu zamanantar da kasuwancin fim – Iyantama

Aminiya: Me ya jawo aka kafa wannan kwamiti? Iyantama: Wannan kwamiti da aka yi wa lakabi da Kannywood Distribution Network, an kafa shi ne bayan naza

Mabiyan Ali Nuhu a facebook sun kai dubu 600

Jarumin Fina-Finan Hausa da na Kudancin kasa, Ali Nuhu ya samu mabiya da suka kai dubu 600 a shafin sadarwa na facebook. Ali Nuhu ne ya bayyana hakan

Kasuwancin fina-finai: Sani Rainbow da Nura Hussaini sun yi muhawara kan kwamiti

Fitaccen dan kasuwar fina-finan Hausa, Alhaji Sani Rainbow da jarumi Nura Hussaini sun yi muhawara a sakamakon wani kwamitin inganta kasuwancin fina-f

Dalilin da ya sa na hada kayan kida da waka a dakina – Mawaki Umar

Za mu fara da gabatar da kanka Assalamu alaikum, sunana Umar M. Lawan, an haife ni a garin Kano, sannan ina zama a garin Abuja, na yi makarantar firam

Kai ya rabu tsakanin Hukumar Tace fina-finai da MOPPAN kan yafe wa Rahama Sadau

A kwabakin baya ne fitacciyar Jarumar Fina-finan Hausa na Kannywood Rahama Sadau ta nemi afuwar Gwamnan Jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje da Sar